
A car came from behind and hit them. However, there was no loss of life during the accident , but there was damage to the youth leader’s car.
Read the Hausa narration below…..
Mummunan Hatsarin Mota Ya Ritsa Da Shugaban Matasan Jam’iyan APC Na Jihar Bauchi, Alh Nasiru Umar Gwallaga Sarkin Bakan Kasar Kobi
Daga Bashir Abdullahi El-Bash
Wannan mummunan hatsari ya faru da su ne a jiya yayin da wani mai mota ya zo ya buge su ta baya, inda har ta kai ga an balle kofar motar kafin aka fito da su.
Sai dai babu asaran rai a yayin hadarin, amma an yi asarar dukiya domin wannan mota ta shugaban matasan jam’iyan APC na jihar Bauchi ta lalace kusan komai ya mokade.
Wannan hadari ya faru ne a lokacin da suke ta kokarin taro Matar shugaban kasa, Hajiya A’isha Buhari lokacin da ta je jihar domin kaddamar da kayan tallafi ga ‘yan gudun hijira.




No comments:
Post a Comment